Wasu fasinjoji sun ƙone ƙurmus a safiyar wannan Lahadin a dalilin wani mummunan haɗari da ya afku a garin Aloma da ke Ƙaramar Hukumar Ofu a...
Wata gobara da ta tashi a babbar kasuwar jihar Sokoto da safiyar yau Litinin ta yi sanadin ƙonewar shaguna da dama a ɓangaren masu sayar da...
Gobara ta ƙone gidan ƙaramar Ministar babban birnin tarayya, Abuja Dokta Mariya Mahmoud. Gobarar ta tashi ne a ranar Lahadi, inda ta ƙone gidan ministar. Gobarar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce gobara ta ƙone ofishin ‘yan sanda reshen ƙaramar hukumar Nasarawa. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Hussaini Gumel, ya shaidawa kamfanin...
Wata gobara ta ƙone buhunan amfanin gona 1,900 na miliyoyin naira da ta tashi a babbar kasuwar hatsin nan da ke ƙaramar hukumar Gombi ta Jihar...
Wasu fusatattun matasa a ranar Asabar ɗin da ta gabata sun bankawa wasu mutane biyar da ake zargin ‘yan fashi ne wuta a yankin Nkpor da...
Daga Saleh Inuwa, Kano Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobara ta ƙone shaguna 80 a kasuwar kurmi da ke ƙaramar hukumar Kano. Sanarwar...
Daga Shafaatu Dauda,Kano Wata ƙaramar motar ta kama da wuta bayan an kammala zuba mata mai a gidan mai na NNPC da ke shatale-talen Kano Club...
A ranar asabar ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a babbar kotun jihar Imo, da ke ƙaramar hukumar Orlu a jihar. An ce maharan sun...