An ƙona mutane suna Sallar Asuba a masallaci a Kano Rundunar ‘yan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya ta ce ta kama wani mutum da ake...
Ƴan ta’addan Boko Haram sun kai sabon harin ta’addanci a garin Gajiram da ke ƙaramar hukumar Nganzai ta jihar Borno. Mutum shida ne suka ƙone ƙurmus...
Wata sabuwar amarya mai shekara 20 ta shiga hannu kan cinna wa gidan mijinta wuta a jihar Adamawa. An ruwaito cewar amaryar ta yi wannan aika-aika...
An ƙona zauren majalisar dokokin jihar Ribas, bayan barazanar tsige Gwamna. Wannan ya zo ne a daidai lokacin da ake ta raɗe-raɗin shirin tsige Gwamna Similanayi...
Al’ummar Okanla da ke jihar Osun, wani mummunan lamari ya auku a ranar Lahadin da ta gabata yayin da wasu ‘yan bindiga suka kai farmaƙi fadar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe a ranar Asabar ɗin da ta gabata ta ce ta kama wani basarake da ‘ya’yansa biyu kan kisan wani Goni Waje...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe babban basaraken garin Orsu Obodo da ke ƙaramar hukumar Oguta a jihar Imo, Eze Victor Ijioma da kuma wazirin garin Mgbele...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta ce wasu fusatattun matasa sun kashe mutum ɗaya tare da ƙona gidaje 64 da babura 3 da kuma lalata dukiyoyi...