Tag: Ƙasar Pakistan
-
Guguwa mai ƙarfi ta kashe mutane 11 a Pakistan
Wata mahaukaciyar guguwa mai ƙarfin gaske ta kashe aƙalla mutane 11 daga wata ƙabilar makiyaya ciki har da wani yaro ɗan shekara huɗu suka mutu sakamakon mahaukaciyar guguwa a arewacin Pakistan. Dusar ƙanƙara ta faɗo a lokacin da ƴan ƙungiyar suka tsallaka wani yanki mai tsaunuka tare da garken awakinsu. An kuma samu jikkatar wasu…