Wannan hoton Haji Hassan, wani mai shago ne daga birnin Zanjan na ƙasar Iran.Wani mutum ne ya ajiye kekensa a wajen Haji Hasan a matsayin ajiya,...
An harbe wani babban malamin addinin Musulunci a Iran kuma wakili a Majalisar Ƙwararru mai ƙarfin iko a wata jihar arewacin ƙasar. Wata kafar yaɗa labaran...