Tag: Ƙaddamar
-
Isra’ila ta ƙaddamar da sabbin hare-hare a kudancin Gaza
Isra’ila ta ƙaddamar da sabbin hare-hare a kudancin Gaza Isra’ila ta ƙaddamar da sabbin hare-hare a kudancin Gaza, inda ta tilasta wa ɗaruruwan Falasɗinawa tserewa bayan da soji suka kuma ba da umarnin ƙaurace wasu yankuna masu yawan jama’a. KU KUMA KARANTA: Sojojin Isra’ila sun ce an yi musayar wuta da dakarun Masar Waɗanda suka shaida…
-
An ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen maye gurbin Sanatan Yobe ta Gabas
Daga Ibraheem El-Tafseer Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Alhaji Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da nasarar jam’iyyar APC a zaɓen maye gurbin Sanatan Yobe ta gabas da za a yi. Ganduje ya bayar da wannan tabbacin ne a ranar Litinin a lokacin ƙaddamar da gagarumin gangamin yaƙin neman zaɓen Sanatan Yobe ta Gabas a filin…