Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya nuna damuwarsa kan rashin wutar lantarki da sauran yanayin da ya samu babban asibitin garin Gwoza...
Gwamna Babagana Umara Zulum na Borno ya amince da naɗin tsohon ƙaramin ministan noma da raya karkara, Bukar Tijjani a matsayin sakataren gwamnatin jihar, (SSG). Gwamnan...
Domin rage tsadar rayuwa sakamakon janye tallafin man fetur, gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar talata ya raba motocin bas guda 80 da motocin...