Zulum ya nemi goyon bayan gwamnati wajen dawo da ‘yan gudun hijirar gida Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya buƙaci gwamnatin ƙasar ta hannun...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum ya buƙaci sojojin Najeriya da su kafa sansanin soji a dajin Sambisa domin daƙile ayyukan masu tayar da ƙayar baya yadda...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana riko da tsarin nan na “safe school initiative” a matsayin sirrin da ya sa ba cika samun...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Hon. Alhaji Mai Mala Buni CON, ya yiwa takwaransa na jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ta’aziyya bisa ga rasuwar...
Allah Ya yi wa mai magana da yawun Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum rasuwa. Malam Isa Gusau ya rasu ne a wani asibiti a...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya yi gargaɗin cewa rikicin Boko Haram na iya shafe ƙasar nan idan ba a tashi tsaye don shawo kan shi...
Gwamna Babagana Zulum a ranar Alhamis ya jagoranci rabon tallafi ciki har da abinci da sauran kayayyaki na Naira miliyan 125 ga iyalai sama da 40,000...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya miƙa kyautar motocin sintiri guda 50 da babura 300 ga rundunar sojin Najeriya, ‘yan sanda da kuma masu aikin sa...
Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ba da tallafin Naira miliyan 10 ga sojojin da suka samu raunuka a yaƙin da ake yi da masu...
Gwamna Banagana Umara Zulum na Borno ya amince da tallafin Naira miliyan 80 ga Guwori Islamic Academy da ke ƙaramar hukumar Jere a jihar. Mista Zulum,...