Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya koka da sabbin hare-haren da wasu da ake zargin ‘yan ta’addan Boko Haram ne suka kai wa manoma...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya sake naɗa Malam Isa Gusau a matsayin mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yaɗa labarai da dabaru. Haka...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya jagoranci binciken ma’aikatan asibitin Maiduguri da ake zargin sun ƙi amincewa da waɗanda hatsarin ya rutsa da su. Gwamnan...
Gwamna Babagana Zulum na Borno da mataimakinsa Alhaji Umar Kadafur sun yi rantsuwar kama aiki a karo na biyu. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya, NAN, ya...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana dalilin da ya sa ya amince da Tajudeen Abbas a matsayin kakakin majalisar wakilai a kan wani ɗan...
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya ƙaddamar da gidaje 200, wanda gwamnatin tarayya ta gina a Gajiram a ƙaramar hukumar Nganzai ta jihar. Da yake...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, a ranar Laraba ya ƙaddamar da wasu gidaje 100 da gwamnatin tarayya ta gina a ƙaramar hukumar Gwoza. Kamfanin Dillancin Labaran...
Gwamna Babagana Umara Zulum na Borno ya ce fitowar Kashim Shettima a matsayin mataimakin shugaban ƙasa zai taimaka wajen rage wa gwamnatinsa nauyi yayin da Borno...
Gwamna Babagana Umara Zulum ya amince da a biya albashin ma’aikatan jihar Borno na watan Afrilu,saboda shagulgulan bikin sallar Azumi. Tawagar kafafen yaɗa labarai na Zulum...
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya ƙaddamar da aikin gina gadar sama ta biyu a birnin Maiduguri domin ƙara rage cunkoso da kuma ƙara...