Tag: Zuba
-
Ta zuba wa mijinta ruwan zafi saboda ta ƙi zuwa biki da ita
Rundunar ’yan sandan jihar Legas ta cafke wata mata mai bisa zargin sheƙa wa mijinta ruwan zafi saboda bai je biki da ita ba. Kakakin rundunar ’yan sandan, SP Benjamin Hundeyin, ya tabbatar wa Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN), a ranar Litinin. Hundeyin, ya ce lamarin ya faru ne a ranar 18 ga watan Disamba,…
-
Uwargida ta zuba wa maigida tafasasshen man gyaɗa yana cikin barci, ta kwaɗa masa guduma ta gudu
Wata mata mai suna Hope Nwala ta zubawa mijinta mai suna Ekelediri Nwankwo tafasashshen man gyaɗa a yankin Okehi da ke ƙaramar hukumar Etche a jihar Ribas. An tattaro cewa ma’auratan sun samu matsala kan hali da yanayin sa suturar ƙanwar matar da ke zaune tare da su. Hope, wanda ta fito daga al’ummar Obite a ƙaramar hukumar Ogba/Egbema/Ndoni a jihar,…