Jami’an Hukumar Sibil Difens a Jihar Jigawa, sun cafke wasu mutum biyu da ake zargi da satar buhun zoɓo guda 10 a jihar. Kakakin rundunar, ASC...