‘Yan sandan Kenya 400 sun tafi Haiti don aikin wanzar da zaman lafiya Wata tawagar ‘yan sandan Kenya 400 ta tashi daga birnin Nairobi ranar Talatar...
An haife shi ranar 14 ga watan Agusta na shekarar 1956. An naɗa shi Sarki na 13, ko sarautar Masarautar Fika ranar 16 ga Maris 2009. Fadar...
Gwamnan jihar Yobe Honorabul Mai Mala Buni CON, ya yi ƙira ga ‘yan Najeriya da su yi amfani da bikin Ista wajen yin addu’o’in samun nasarar...
Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta gargaɗi ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party, Mista Peter Obi da ya guji tunzura jama’a zuwa ga tashin hankali kan...
‘Yan takara shugaban ƙasa na jam’iyyun siyasa 18 da za su fafata a zaɓen ranar asabar sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Abuja. Waɗanda...