Tag: Zagi
-
Kotu ta ɗaure mutum shekara 30 a gidan yari saboda ya zagi sarki a facebook
Kotun Soji a ƙasar Thailand ta yanke wa wani mutum hukuncin ɗaurin shekaru 30 a gidan yari saboda ya wallafa hoto da wasu kalaman ɓatanci akan Sarkin Bhumibol Abulyadej, sarki mai shekaru 87 da ke da cikakkar kariya daga ɓatanci ƙarƙashin dokar Thailand, kuma duk wani da aka kama ya zagi Sarki ko Sarauniya ko…