Rahotanni daga ƙasar Guinea na nuni da cewa, ana zargin yunƙurin juyin mulki a ƙasar bayan da aka jiyo musayar wuta a Conakry, babban birnin ƙasar,...
Sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar sun ce sun daƙile wani yunƙuri da hamɓararren shugaban ƙasar Mohamed Bazoum ya yi na tserewa daga ƙasar....
Lauyoyin shugaban Najeriyar za su yi ƙoƙarin shigar da cikakkiyar hujja nan ba da jimawa ba domin samun damar yin muhawara kan duk wani sassauci kafin...
A ranar Alhamis ne aka yanke wa wani mutum da ya amince da yunƙurin kashe marigayiya Sarauniya Elizabeth ta biyu bayan an same shi a harabar...
‘Yan sanda sun cafke wani mutum da ya yi yunƙurin cinnawa wani masallaci wuta a birnin Dresden na ƙasar Jamus da yammacin jiya Talata. Mutumin ya...