Labarai1 year ago
Nan da 12 ga watan Yuni za mu kammala aikin kwasan maniyyata aikin Hajji – Aero Contractors
Kamfanin jiragen sama na ‘Aero Contractors’, a ranar Lahadi ya ce zai kammala jigilar maniyyatan Najeriya dubu 8,033 da aka ware masa don aikin Hajjin shekarar...