Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa aikin da aka yi wa mataimakin shugaban ƙasa Yemi Osinbajo a wani asibitin Legas a ranar Asabar ya yi nasara....