Wata Babbar Kotun Jihar Akwa Ibom da ke zamanta a birnin Uyo, ta bayar da umarnin kamawa tare da tsare wani mutum mai suna Henry Edet...
Wani ɗan kasuwa mai suna Mallam Umar Tasiu, ya sha bulala, wadda ta yi sanadiyyar mutuwarsa har lahira da wasu surukansa suka yi masa a garin Minna...