Tag: Ya’yanmu
-
‘Ba ‘yansanda ba ne suka kuɓutar da ‘ya’yanmu, biyan kuɗin fansa muka yi’ – Iyayen Nabeeha
Daga Ibraheem El-Tafseer Idan ba a manta ba, a ƙarshen makon da ya gabata ne, aka sako ‘yanmatan nan biyar waɗanda masu garkuwa da mutane suka sace a Abuja. Masu garkuwa da mutane sun sace ‘yanmatan guda shida da mahaifinsu ne a gidansu da ke Abuja. Daga baya suka saki mahaifin yaran mai suna Mansour…