Wani mutum ya tsinci kansa a gidan yari bayan an kai shi kotu bisa zargin yi wa wata ’yar shekara 50 fyade. Babbar kotun jihar Edo...
An gano mutane 300 da ke tsare a gidajen yari ba tare da shaidar sun aikata laifi ba a Jihar Kano. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN)...
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta saki tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdul’aziz Yari, bayan amsa tambayoyin Naira Biliyan 45 na zaɓen...
Sanata Godswill Akpabio ya zama shugaban majalisar dattawa na 10 bayan ya doke Sanata Abdulaziz Yari. Tun farko dai zaɓaɓɓun ‘yan majalisar sun fara kaɗa ƙuri’a...