Tag: Yanki
-
Wani yanki a Habasha mai ban sha’awa
Danakil Depression, wani yanki ne mai ban sha’awa a Arewacin Lardin Afar da ke ƙasar Habasha (Ethiopia). Ana yi masa laƙabi da wuri ‘mafi zafi a duniya’ kuma ya na da tafkuna masu ruwan gishiri da duwatsu masu aman wuta. Danakil, sarari ne mai faɗin murabba’i 200, kilomita 50 (124 ta 31 mi), ya na…
-
Guguwar Haikui ta mamaye yankin Taiwan, ta jiklata mutane da dama
Fiye da mutane 40 ne suka jikkata a Taiwan bayan da guguwar Haikui ta yi kaca-kaca a tsibirin, inda ta tumɓuke bishiyoyi tare da tilastawa dubban mutane barin wurin. Guguwar wadda ta yi ƙasa a ranar Lahadi a gabar tekun gabas – ita ce ta farko da ta aukawa tsibirin kai tsaye cikin shekaru huɗu.…