Tag: Yan uwa
-
‘Yan uwan Bazoum ba su ji ɗuriyarsa ba tun 18 ga watan Oktoba
‘Yan uwan hamɓararren shugaban Nijar Mohamed Bazoum ranar Alhamis sun ce ba su ji labarin halin da yake ciki ba tun ranar 18 ga watan Oktoba, suna masu Allah wadai da yadda ake “kamawa da kuma gudanar da bincike” a kan wasunsu. Sojoji na riƙe da Bazoum da matarsa da kuma ɗansa a gidansa da…