Tag: Yan makaranta
-
‘Yan bindiga sun sace ‘yan makarantar Allo a Sakkwato
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sace wasu ɗaliban makarantar allo ta almajirai a wani ƙauye da ake ƙira gidan Bakuso a jihar Sokkwato da ke Najeriya. Wannan kuma na zuwa ne ranar da gwamnatin jihar ke ƙaddamar da yaye jami’an bayar da tsaro ga al’umma da ta horas. Lamarin rashin tsaro a…
-
Ɗalibi ɗaya ya kuɓuta daga cikin ‘yan makarantar da ‘yan bindiga suka sace a Kaduna
Malama Khadija AbdulRa’uf Kuriga, ɗaya daga cikin iyaye matan da ke cikin ɗimuwar kwashe ɗaliban, ta nuna matuƙar damuwarta kan rashin sanin halin da sauran ɗaliban ke ciki. Kwana ɗaya da sace ɗalibai 287 a garin Kuriga da ke ƙaramar hukumar Chikun ta jihar Kaduna, ɗaya daga cikin ɗaliban ya kuɓuta. Sai dai iyayen ɗalibin…