Tag: Yan kasuwa
-
‘Yan kasuwa sun danganta raguwar farashin gas da faɗuwar kayan masarufi
Tsohon shugaban Liquefied Petroleum Gas Association, NLPGA, Nuhu Yakubu, ya danganta raguwar farashin iskar gas ɗin dafa abinci a ƙasar da faɗuwar farashin kayan masarufi a kasuwannin duniya. Yakubu ya bayyana haka ne a wata hira da ya yi da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ranar Alhamis a Legas, kan koma bayan da aka…