Tag: Yan fashi
-
‘Yan fashi da makami sun kai hari kan motar sintiri, sun harbe soja har lahira
Wani soja ya mutu a wani harin fashi da makami da aka kai a Benin ranar Laraba, kamar yadda ‘yan sanda suka tabbatar a ranar Alhamis. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Edo, SP Chidi Nwabuzor, ya shaida wa manema labarai cewa, an yi fashin ne a mahaɗar da ke ta hanyar First Eastern Circular da…
-
‘Yan sanda sun kama mutane takwas da ake zargin ‘yan fashin banki ne a Ekiti
Rundunar ‘yan sandan jihar Ekiti ta cafke wasu mutane takwas da ake zargi da hannu a wasu fashi da makami a bankunan jihar. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, CP Ogundare Dare, ya shaida wa manema labarai ranar Juma’a a Ado-Ekiti cewa an kuma kama wasu mutane huɗu da ake zargi da karɓar kadarorin sata, da kuma…