Tag: Yan daba
-
An kama ‘yan sanda, FRSC, LASTMA da ‘yan daba 14 bisa laifin karɓar kuɗi ba bisa ƙa’ida ba
Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas ta cafke wasu jami’anta uku da ke karɓar kuɗin fansa, da takwarorinsu na hukumar kiyaye haɗurra ta tarayya da kuma hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Legas da ke aiki da ‘yan daba. An kama su ne a unguwar Mile 2 tsakanin Juma’a da Asabar tare da…