’Yan acaɓa sun kai hari ofishin ’yan sanda a Legas Wasu ’yan acaba ɗauke da muggan makamai sun kai farmaki ofishin ’yan sanda na yankin Ipaja...