Likitoci a asibitin ƙwararru na Yariman Bakura, AYBSH, Gusau a Zamfara sun dakatar da shirinsu na shiga yajin aikin sai baba-ta-gani a ranar 4 ga watan...
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta fara shirin yajin aikin gargaɗi na kwanaki biyu daga ranar Talata 5 ga watan Satumba, domin nuna adawa da gwamnatin...
Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar likitocin Najeriya (NMA) reshen jihar Zamfara ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin mako guda ta biya ma’aikatan lafiya 17 albashinsu na wata...
Ƙungiyar lokitoci masu neman ƙwarewa a Najeriya ta janye yajin aikin da ta shiga bayan kwana 17, inda likitocin za su ci gaba da aiki daga...
‘Northern Independent Petroleum Marketers Forum’ (NIPMF) ta yi barazanar fara yajin aiki akan kuɗi naira biliyan 250 da hukumar kula da harkokin man fetur ta kasa...
Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki bakwai da ta janye duk wasu manufofin da ake ganin na yaƙi da talakawa...
Ƙungiyar likitocin Najeriya reshen jihar Nasarawa (NMA), ta baiwa gwamna Abdullahi Sule na jihar wa’adin kwanaki 21 da ya magance matsalolin jin daɗin jama’a da suka...
Ma’aikatan lafiya na Najeriya sun janye yajin aikinsu na kwanaki 12 bayan wata ganawa da suka yi da shugaban ƙasar, Bola Ahmed Tinubu a ranar Litinin....
Ƙungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta Najeriya ta ce za ta tsunduma yajin aiki sakamakon cire tallafin man fetur da gwamnatin ƙasar ta yi. Ƙungiyar ta ce...
Ƙungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ) ta ce za ta bi sahun ƙungiyar ƙwadago ta NLC a ƙasar wajen tsunduma yajin aiki daga ranar Laraba mai...