Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar masu gidajen burodi ta Najeriya (AMBCN) ta ce ta dakatar da duk wasu ayyukanta daga yau 27 ga watan Fabarairu. A cikin...
Ƙungiyar ’yan kasuwa masu sayar da magani (NAPPMED) sun shiga yajin aiki a jihar Kano har sai abin da hali ya yi. ’Yan maganin sun dakatar...
Masu kamfanonin Biredi a Najeriya sun ce suna daf da rufe kamfanoninsu saboda matsalar tashin gwauron zabi da kayan sarrafa Biredin ke yi a halin yanzu....
Daga Ibraheem El-Tafseer A wani yunƙuri na magance cin zarafi da tarar da ta wuce ƙima da hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Yobe...
Gamayyar ƙungiyoyin ƙwadago a Najeriya na NLC da TUC sun sanar da janye yajin aikin da suka fara ranar Talata. Ƙungiyoyin de sun tsunduma yajin aikin...
Kotun ɗa’ar ma’aikata ta dakatar da ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC daga shiga yajin aikin da suka shirya yi a ranar talata. Alfijir Labarai ta...
Jagorancin ƙungiyoyin ƴan ƙwadago a Najeriya, NLC da TUC sun bayyana aniyarsu ta tsunduma yajin aikin gama-gari a faɗin Najeriya daga ranar Talata 14, ga watan...
Gamayyar ƙungiyoyin ƙwadago na Najeriya na NLC da TUC sun ayyana tsunduma yajin aiki daga ranar Laraba, 8 ga watan Nuwamba don nuna bacin ransu da...
Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyoyin ƙwadago a Najeriya sun ba da sanarwar shiga yajin aikin sai baba-ta-gani daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba a faɗin ƙasar....
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Abuja, (AEDC), ya danganta matsalar katsewar wutar lantarkin da ake samu a yankunan da yake amfani da wutar lantarki ga ƙungiyar...