Tag: Wuya
-
An shaƙe wuyan ‘yar ɗan majalisar dokokin jihar Borno ta mutu har lahira
Daga Ibraheem El-Tafseer A wani lamari mai ta da hankali, an tsinci gawar ‘yar wani ɗan majalisar dokokin jihar Borno mai wakiltar Ngala, Bukar Abacha an shaƙe mata wuya ta mutu har lahira a gidansu na Gidan Dembe da ke Maiduguri. kamar yadda kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya ruwaito. Mijin matar da abin ya…
-
Wasu da ake nema ruwa a jallo, sun miƙa wuya ga ‘yan sanda a Kano
Nasiru Abdullahi, wanda aka fi sani da Chile Maidoki, wanda yana ɗaya daga cikin manyan mutane uku da ke cikin jerin sunayen ‘yan sandan jihar Kano da ake nema ruwa a jallo, ya miƙa kansa ga kwamishinan ‘yan sanda, Mohammed Usaini Gumel. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN) ya bayar da rahoton cewa, Chile Maidoki, ɗan…