Najeriya ta amince ta maido da wutar lantarki da ta yanke wa Jamhuriyar Nijar bayan ƙungiyar ECOWAS ta dage takunkumin da ta kakaɓawa ƙasashen Nijar din...
Daga Ibraheem El-Tafseer Ministan lantarki na Najeriya, Adebayo Adelabu, ya ce ƙasar ba za ta iya ci gaba da biyan kuɗin tallafin wutar lantarki ba. Ya...
Hukumar da ke sa ido kan biyan biyan kuɗaɗen wuta da ruwa da sauran kayan amfani a ƙasar Ghana ta rage kuɗin wutar da za a...
Ma’aikatan wutar lantarki a ranar Litinin sun rufe kamfanin rarraba wutar lantarki na Kano (KEDCO), bisa zargin gaza cire musu kuɗaɗen fansho da suka yi a...
Masu ruwa da tsaki a harkar wutar lantarki sun ce ƙarin kuɗin wutar lantarkin da ake shirin yi zai ƙara jefa ‘yan Najeriya cikin mawuyacin hali...
Wata mata mai shekaru 34 mai suna Nosimot Alalade, a ranar Juma’a, ta gurfana a gaban wata kotun Majistire da ke Abeokuta da ke Isabo bisa...
An yi kira ga Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta YEDC, da su inganta aiyukan su a jihar Yobe.Shugaban ƙungiyar ‘yan jarida na Najeriya (NUJ), reshen jihar...
Dusar ƙanƙara mai ƙarfin gaske da ta taso a wasu sassa na kasar Japan, ta yi sanadiyar mutuwar mutane 17 a cikin kwanaki 10 da suka...