Tag: West Ham
-
Manchester City ta lashe Firimiyar Ingila sau huɗu a jere
Manchester City ta lashe Firimiyar Ingila sau huɗu a jere Manchester City ta lashe Gasar Firimiyar Ingila bayan ta lallasa West Ham da ci 3-1 a wasan ƙarshe na kakar bana da suka fafata a filin wasa na Etihad. Phil Foden, wadda ya lashe lambar yabon gwarzon ɗan wasar kakar bana ne ya zura kwallaye…