Tag: wayoyi
-
Amfanin manhajar Gmail a wayoyin hannu
Daga Ibraheem El-Tafseer Amfanin Manhajar Gmail A Wayoyin HannuManhajar Gmail ɗaya ne daga cikin ’email service provider’ da kamfanin Google ke gudanar da shi. Ga mai amfani da wayar Android ‘email’ na kamfanin Google (Gmail) zai fi yi masa amfani fiye da sauran ‘providers’ irinsu Yahoo, Hotmail, Yanded, outlook da sauransu. Da yawan mutane in…
-
Amfanin manhajar XENDER a wayoyin hannu
Daga Ibraheem El-Tafseer Xender manhaja ce da muka fi sani wajen yin aika wa da karɓar saƙo wato ‘transfer’ na ‘files’ (videos, audios, photos, applications da sauransu) daga wata wayar zuwa wata waya daban. A tsakanin Android da Android, ko Android da iPhone, ko tsakanin Android da KaiOS, ko kuma tsakanin waya da computer. Akwai…