Bayan ɗaurin aurensu da wata biyu kacal, wata matar aure mai suna Salamatu Suleiman, ta shigar da ƙara kotu akan a raba auren, saboda rashin lafiyar...
Hukumar ƙididdiga ta ƙasa, (NBS), ta ce kamfanin jiragen ƙasa na Najeriya ya samu kuɗaɗen shiga na Naira miliyan 768.44 daga fasinjoji a cikin Q1 na...
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC), shiyyar Abuja, a yau, 3 ga Mayu, 2023, ta gurfanar da wani...
Wata kotun majistiri da ke Ota a Ogun, a ranar talata, ta yanke wa wata matashiya mai sana’ar POS (Point Of Sale), mai suna Salawudeen Ayomide,...
Wata mata mai ‘ya’ya tara mai suna Maimuna ta kashe kanta a unguwar Sajeri da ke yankin Gomari a ƙaramar hukumar Jere a jihar Borno, lamarin...