Kwamitin duban wata na fadar mai martaba Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III ya ce ba a samu ganin jinjirin watan Shawwal ba a yau Litinin,...
Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a ƙasar ranar Litinin, 29 ga watan Ramadan shekarar 1445, daidai da takwas ga watan...
Daga Ibraheem El-Tafseer Kwamitin ganin wata na Fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya buƙaci al’ummar Musulmin ƙasar su fara duban watan Shawwal a...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya ce yana tafiyar da jihar ne a kan bashi tun bayan hawansa mulki a ranar 29 ga watan Mayu....
Ministan ƙwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige, ya bayyana cewa shi da wasu ministocin suna karɓar albashin Naira dubu 942,000 duk wata bayan an...
Sojoji ɗauke da makamai sun kai farmaki ofishin kamfanin rarraba wutar lantarki na KAEDCO a jihar Kebbi tare da cin zarafin ma’aikatan da suka ka sa...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, a cikin wata sanarwa da ya fitar jiya, ya buƙaci Musulmin da su duba jinjirin watan Ramadan nan da bayan...