Tag: Wanki
-
Mai wankin mota a Legas, ya tsere da dalleliyar motar da aka kawo masa wanki
Jami’an rundunar ‘yan sanda da ke ‘Rapid Response Squad’ (RRS) a Legas sun kama wani ma’aikacin wankin mota mai suna Issa Muhammed ɗan shekara 22 bisa zargin satar motar wani kwastoman da ya kawo masa wanki. Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP Benjamin Hundeyin, ya tabbatar da kamen a wata sanarwa da ya fitar a Legas…