Tag: Wakilai
-
Majalisar wakilai ta amince da kasafin kuɗin da zai hana rufe ma’aikatun gwamnati a Amurka
Idan har Majalisar Dattawa ta ƙi amincewa da ƙudurin kasafin kuɗin, babu makawa sai an rufe wasu ma’aikatun gwamnatin ƙasar. Majalisar wakilan Amurka ta amince da ƙudurin kasafin kuɗin da gwamnati za ta kashe cikin watanni shida masu zuwa, lamarin da ya sa ake tunanin an ɗauki hanyar kaucewa rufe wasu ma’aikatun gwamnatin. Yanzu ƙudurin…
-
Majalisar wakilan Najeriya ta bawa jama’a haƙuri kan tsadar rayuwa
Majalisar Wakilan ƙasar ta bawa jama’a haƙuri kan matsalar tsananin rayuwa da sha’anin tattalin arziƙi ya sa ake fama da shi, inda ta sha alwashin magance lamarin cikin gaggawa. Shugaban majalisar wakilai Tajudeen Abbas ya bayyana wa taron manema labarai na mussaman cewa, sanin halin da jama’a ke ciki ya sa dole su ɗauki matakan…
-
Ɗan majalisar wakilai na NNPP da tirabunal ta kora, ya ƙwato kujerarsa a kotun ƙoli
Daga Ibraheem El-Tafseer Ɗan majalisar wakilai, mai wakiltar mazaɓar Tarauni a Jihar Kano, Mukhtar Umar Yarima, ya ƙwato kujerarsa a Kotun Ƙoli a ranar Asabar. Tun a watan Agusta ne Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen majalisar jiha da ta tarayya ta ce zaɓen Yarima ba halastacce ba ne. Kotun, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a, I.P. Chima ce…
-
Shugabancin majalisar wakilai: Ya kamata mutunta martabar jam’iyya – Anamero Dakeri
Zaɓaɓɓen ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Ishako ta tarayya a jihar Edo, Anamero Dekeri, ya roƙi takwarorinsa da su mutunta tsarin shiyya-shiyya da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta ɗauka. Jaridar DAILY NIGERIAN ta ruwaito cewa jam’iyyar APC ta sanar da Tajudeen Abbas daga Kaduna da Benjamin Kalu daga jihar Abia a matsayin waɗanda…
-
Shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, ya lashe kujerarsa
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta bayyana shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai Alhassan Ado Doguwa a matsayin wanda ya lashe zaɓen mazaɓar tarayya ta Tudunwada/Doguwa a jihar Kano. Alhassan Doguwa ya zama wanda ya yi nasara a zaɓen da aka ƙarasa a ranar Asabar a yankin. Jami’in zaɓe na INEC, Farfesa…