Majalisa ta amince a tsawaita wa’adin aiwatar da kasafin kuɗin 2023 Daga Muhammad Kukuri Majalisar Wakilai ta amince da buƙatar ci gaba da aiwatar da kasafin...
Hukumar Alhazai ta, Ƙasa, NAHCON, ta sanar da tsawaita wa’adin rufe karɓar kuɗaɗen aikin Hajjin bana. Wata sanarwa da mataimakiyar daraktan sashin hulɗa da jama’a, Fatima...
Hukumar da ke yi wa Kamfanoni Rajista a Nijeriya (CAC) ta bai wa kamfanonin da ke ƙasar wa’adin yi rajista kamar yadda doka ta tanada idan...
Iyalan masu yi wa ƙasa hidima, (NYSC), ’yan jihar Akwa Ibom, da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Zamfara makonni biyu da...
Manoman da ke kan titin Maiduguri- Damboa-Biu da ke wajen birnin Maiduguri a ranar Alhamis sun yi ƙira ga sojoji da su sake duba lokacin da...
Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta bai wa tsohon gwamnan jihar Muhammad Bello Matawalle wa’adin kwanaki biyar da ya bayar da bahasi...
Babba bankin Najeriya ya ƙara wa’adin canza tsohon kuɗin na naira. Godwin Emefiele, gwamnan bankin, yace shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bada izinin ƙara wa’adin zuwa...