Wata mata mai suna Hope Nwala ta zubawa mijinta mai suna Ekelediri Nwankwo tafasashshen man gyaɗa a yankin Okehi da ke ƙaramar hukumar Etche a jihar Ribas. An...
Wata mahaifiyar ‘ya’ya uku, Misis Tayelolu Solomon, ta kashe mijinta mai shekaru 65 mai suna Felix Solomon bayan ta rantaɓa masa taɓarya a tsakar kai, ya...
Wata uwargida ta ƙasa danne kishin ta, ta kai wa babbar ƙawarta duka saboda ta aure mata mijinta. A lokacin kammala bikin, sabuwar amaryar ta je...