Asusu tallafa wa ƙananan yara na majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ya yi Allawadai da harin baya-bayan nan da aka kai kan wata makaranta a jihar kaduna.A...
Daga Maryam Umar Abdullahi Asusun Tallafawa Ƙananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya UNICEF ya bayyana buƙatar ƙara ƙaimi wajen inganta batun kiyaye lafiya da tsaron makarantun...
UNICEF ta ce ingantattun hanyoyin shayar da jarirai za su iya ceton yara fiye da dubu 100 a kowace shekara a Najeriya da kuma dala miliyan...
Najeriya na da ƙananan hukumomi kusan 100 da aka ware su a matsayin yankin ‘Zero Dose’ saboda yawan yaran da ba a taɓa yi musu allurar...
Kashi 38.3 cikin 100 na yara ‘yan ƙasa da shekaru biyar a jihar Bauchi ne aka yi musu rejista a shekarar 2021. Dr Tushar Rane, shugaban...
Majalisar Dinkin Duniya ta yi maraba da sakin yara 21 – mafi yawancinsu ‘yan mata, wadanda ‘yan bindiga suka sace a lokacin da suke aiki a...