Tag: unguwanni
-
Al’ummar Nguru a jihar Yobe, sun katange unguwannin da ke fuskantar ambaliyar ruwa
Daga Ibraheem El-Tafseer Kamar yadda hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet) ta bayyana cewa, jihar Yobe tana ɗaya daga cikin jihohin da ke fuskantar ambaliyar ruwa a daminar bana. Wannan ne ya sa al’ummar garin Nguru da ke jihar Yobe, musamman unguwannin da suke fuskantar ambaliyar ruwa duk shekara, suka katange unguwannin nasu daga…