Tag: UNDP
-
Gwamna Buni ya nemi goyon bayan UNDP don daƙile barazanar sauyin yanayi
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya ce illar sauyin yanayi shi ne babban abin da ke damun gwamnatin jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Talata lokacin da ya karɓi baƙuncin shugaban hukumar raya ƙasashe ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP) na shiyyar Arewa maso Gabas, Mista Moncef Kartas wanda…