Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa Geng Quangron hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da laifin kashe kashe Ummita a Kano. Antoni Janar na...
Babbar Kotun jihar Kano ta ɗage shari’ar Frank Geng Quangrong, ɗan ƙasar China da ake zargi da kashe budurwarsa ‘yar jihar Kano Ummukulsum Sani mai shekaru...