Rundunar sojin Amurka ta tura sojoji 2,000 a shirin ko-ta-kwana a daidai lokacin da ake ƙara samun rikici tsakanin Isra’ila da Hamas. Hedikwatar tsaron Amurka ta...
Wata mata ‘yar Najeriya mai matsakaicin shekaru, Gambo Haruna, wacce mijinta ya rasu shekaru shida da suka gabata bayan ya sha fama da jinya, ta kwashe shekaru biyu...
Wata kotun Majistire a Bauchi ta ba da umarnin tsare wani malamin addinin Muslunci a jihar, Shaikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi a gidan yari, bisa kalaman...
Rundunar Sojojin Najeriya ta ce za ta tura sabbin sojoji dubu 6,251 da aka ɗauka domin daƙile ayyukan masu aikata laifuka. Shugaban hafsan sojin ƙasar, COAS,...
Tuni dai yarjejeniyar tsagaita buɗe wuta a Sudan da ta fara aiki a ranar Alhamis ta lalace, inda aka kai hare-hare ta sama da kuma luguden...