Hukumar ‘yan sandan farin kaya (DSS) ta ce ta ƙwato kayayyakin da suka haɗa da kakin sojoji da wasu maƙudan kuɗaɗe na ƙasashe daban-daban a gidan...
Jami’an tsaro, waɗanda ake kyautata zaton jami’an hukumar ‘yan sandan farin kaya ta DSS ne a Najeriya sun kai samame gidan Tukur Mamu, mutumin da ke...
Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya, DSS, ta tabbatar da cewa an kama mai kamfanin jaridar Desert Herald, wanda kuma yake shiga tsakani don kuɓutar da...
Jagoran tattaunawa da masu garkuwa da fasinjojin jirgin daga Abuja zuwa Kaduna, Malam Tukur Mamu, ya tabbatar da cewa sauran mutane 27 da harin jirgin ƙasa...
Daga Fatima GIMBA, Abuja Bakwai daga cikin fasinjojin da aka yi garkuwa da su a harin da aka kai kan jirgin ƙasa a jihar Kaduna ranar...