Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce tana tuhumar wasu dakarunta bisa zargin kisan fararen-hula a ƙauyen Tudun Biri na jihar Kaduna da ke arewacin ƙasar. Mai magana...
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christoper Musa ya ce rundunar tsaro za ta hukunta duk wanda ta samu da hannu a harin da jirgin soji a ƙauyen...