Tag: tuɓe

  • An tuɓe wa ’yan sanda 5 kaki kan karɓar cin hanci

    An tuɓe wa ’yan sanda 5 kaki kan karɓar cin hanci

    An tuɓe wa ’yan sanda 5 kaki kan karɓar cin hanci Rundunar ’yan sandan Najeriya ta tube wa wasu jami’an ta biyar kaki sakamakon zargin su da karɓar cin hancin kuɗi kimanin Naira miliyan uku. Mataimakin Shugaban ’yan Sanda mai kula da Shiyya ta shida ta da ke Jihar Kuros Riba, Jonathan Towuru, ya sanar…

  • Gwamnan Sakkwato ya tuɓe rawanin Hakimai 15

    Gwamnan Sakkwato ya tuɓe rawanin Hakimai 15

    Gwamnatin Sakkwato ta sallami hakimai 15 bisa zargin su da taimakawa rashin tsaro, satar filaye da sauran laifuka. An sallami hakimai 9 daga mukamansu bisa zargin su da rashin biyayya da taimakon rashin tsaro da satar filaye da kuma karkatar da dukiyar jama’a da rashin da’a. Waɗanda aka sallama su haɗa da hakiman Uguwar Lalle,…

  • Masarautar Bauchi ta tuɓe rawanin sarakai 6

    Masarautar Bauchi ta tuɓe rawanin sarakai 6

    Masarautar Bauchi ta tuɓe rawanin wasu sarakai shida a yankin Hakimin Galambi. Jami’in yaɗa labaran masarautar, Babangida Hassan Jahun ya ce majalisar masarautar ta soke naɗin sarakan da abin ya shafa ne saboda Hakimin Galambi bai bi ƙa’ida ba wajen naɗa su. Ya ƙara da cewa masarautar ta dakatar da Haikimin ne Hakimin Galambi, Alhaji…

  • Masarautar Adamawa ta tuɓe Hakimin Ribadu

    Masarautar Adamawa ta tuɓe Hakimin Ribadu

    Majalisar Masarautar Adamawa ta tuɓe rawanin Hakimin Ribadu da ke ƙaramar hukumar Fufore da ke jihar, Alhaji Gidado Abubakar. Muƙaddashin Sakataren masarautar, Alhaji Kabiru Bakari, na ya sanar da hakan a cikin wata takarda da ya aike wa tuɓaɓɓen hakimin. “Majalisar Masarautar Adamawa ta umarce ni da in rubuta in kuma sanar da kai cewa…

  • An tuɓe Harry Maguire daga muƙamin kyaftin na Manchester United

    An tuɓe Harry Maguire daga muƙamin kyaftin na Manchester United

    Daga Ibraheem El-Tafseer Harry Maguire ya ce Erik ten Hag ya karɓe muƙamin kyaftin ɗin Manchester United daga wajensa. Ole Gunnar Solskjaer ne ya naɗa Maguire a Janairun 2020, wata biyar tsakani da United ta sayo mai tsaron bayan daga Leicester City kan fam miliyan 80. Mai tsaron bayan tawagar Ingila ya ce bai ji…