Tag: Tsoro
-
Isra’ila tana aikata kisan kiyashi ba tare da wata shakka ba – Jami’in MƊD
Mutum sama da miliyan ɗaya da suka yi gudun hijira daga Gaza zuwa birnin Rafah da ke kudancin yankin, na cikin fama da matsanancin ƙaranci abinci da ruwa da tsaftar muhalli, da sauran buƙatu na yau da kullum, kamar yadda wani wakilin Majalisar Ɗinkin Duniya na musamman ya shaida wa Anadolu. “Sama da mutum miliyan…
-
An tsaurara tsaro a wajen ci gaba da tattara sakamakon zaɓe a Adamawa
An tsaurara tsaro a lokacin da jami’an hukumar zaɓe mai zaman kanta na ƙasa (INEC) suka sake taro a cibiyar tattara sakamakon zaɓe a jihar Adamawa Jami’an tsaro sun isa cibiyar tattara sakamakon zaɓen jihar da ke Yola, babban birnin jihar Adamawa yayin da jami’an hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ke ci…