Tsohon shugaban ya ce ya yi abin da zai iya kuma ya bar ’yan Najeriya su yi alkalanci. Alfijir Labarai ta rawaito tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu...
Sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar sun ce sun daƙile wani yunƙuri da hamɓararren shugaban ƙasar Mohamed Bazoum ya yi na tserewa daga ƙasar....