Tag: Tsare
-
Hukuma tayi ram da Alasan Ado Doguwa, bisa tuhumar kisan kai
Ana dai zargin Alasan Ado Doguwan ne da amfani da bindiga ya harbi mutane, inda wasu da yawa suka rasa rayukansu har lahira, wasu kuma suka jikkata da munanan raunuka da ƙuna a balahirar zaɓen da ta gabata. KU KUMA KARANTA: Hukumar DSS ta ƙwato makamai a jihohi daban-daban biyo bayan hare-haren siyasa a Kano…