’Yan sanda da jami’an hukumar DSS sun kama ’yan canji guga 17 a kasuwar canjin kuɗaɗe ta WAPA da ke Kano kan zargin ba su da...
Wata Kotun Majistare da ke Iyaganku a Ibadan ta bayar da umarnin tsare wani mai gidan haya a bisa zargin yin lalata da wata yarinya ’yar...
An gano mutane 300 da ke tsare a gidajen yari ba tare da shaidar sun aikata laifi ba a Jihar Kano. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN)...
Wata ƙungiya mai zaman kanta ta Falasɗinu ta zargi sojojin Isra’ila da kashe Falasɗinawa 30 a Gaza. “An gano gawarwakin mutum 30 da aka ɗaure wa...
Babbar Kotun Jihar Kano ta tsare tsohon Manajan-Daraktan Hukumar Kayayyakin Noma ta jihar (KASCO), Bala Muhammad Inuwa kan zargin satar naira biliyan 3.2 daga asusun gwamnatin...
Ma’aikatar ilimi ta rufe Makarantar Firameren Great Leaders International kan zargin mai makarantar da yi wa ɗaliba mai shekaru huɗu fyaɗe. Da take sanar da rufe...
Hukumar Yaƙi da yi wa Tatalin Arziƙin Najeriya Ta’annati (EFCC) ta tsare tsohon gwamnan Babban Bankin ƙasar, Godwin Emefiele. EFCC ta kama Emefiele ranar Alhamis da...
Kotu ta tsare wata matar aure a gidan gyaran hali kan zargin kashe jaririn kishiyarta ta hanyar shayar da shi maganin ƙwari a jihar Kano. Kotu...
Hukumomin Masar sun kama wani ɗan jarida da ya wallafa labarin yana zargin jami’ai da hannu wajen safarar kuɗi da makamai da zinare zuwa ƙasar Zambiya....
Wata kotun majistare da ke zamanta a Kano a ranar Talata ta bayar da umarnin a tsare wasu mutane 25 da ake zargi da damfara a...