Sign in
  • Home
  • Labari
  • Adabi
  • Kasuwanci
  • Rahoto
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Siyasa
    • Tattaunawa
  • Bidiyo
  • Wasanni
  • Sana’o’i
  • Kasashen Waje
  • Nishadi
Sign in
Welcome!Log into your account
Forgot your password?
Password recovery
Recover your password
Search
  • Sign in / Join
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
Neptune Prime Hausa
  • Home
  • Labari
  • Adabi
  • Kasuwanci
  • Rahoto
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Siyasa
    • Tattaunawa
  • Bidiyo
  • Wasanni
  • Sana’o’i
  • Kasashen Waje
  • Nishadi
Home Tags Tsallake rijiya da baya

Tag: tsallake rijiya da baya

Gwamna Radda ya tsallake rijiya da baya a wani karamin hatsarin mota da ya rutsa da shi a hanyar Daura zuwa Katsina By Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya yi wani dan karamin hatsarin mota a yammacin ranar 20 ga watan Yuli, 2025, a lokacin da yake tafiya kan hanyar Daura zuwa Katsina a wani bangare na aikinsa. A cewar wata sanarwa da babban sakataren yada labarai, Ibrahim Kaula Mohammed ya fitar, gwamnan bai samu munanan raunuka ba kuma yana cikin koshin lafiya da kwanciyar hankali. Sanarwar ta kara da cewa Gwamna Radda ya ci gaba da kasancewa cikin farin ciki kuma ya nuna godiya ga Allah Madaukakin Sarki da ya ba shi kariya. Ya kuma mika godiyarsa ga al’ummar jihar Katsina da masu hannu da shuni bisa addu’o’i da kuma damuwarsu. Lamarin dai bai haifar da cikas ba, kuma ana sa ran Gwamnan zai ci gaba da gudanar da ayyukan sa.

Gwamnan Katsina ya tsallake rijiya da baya a wani hatsarin mota...

Ibrahim El-Tafseer - July 20, 2025 0

Recent Posts

  • CBN ta ƙara adadin kuɗin da za a iya fitar wa a ATM zuwa N500,000 a kowane mako
  • A daina biyan kuɗin fansa ga masu garkuwa da mutane – Christopher Musa
  • Badaru Abubakar ya yi murabus daga ministan tsaron Najeriya 
  • Tinubu ya nemi majalisa ta amince ya naɗa Janar Christopher Musa a matsayin sabon Ministan Tsaro
  • Tsaro: Gwamnan Kano ya ziyarci sansanin JTF a Tsanyawa da Shanono
  • Sojoji sun ceto mutune 7 da aka yi garkuwa da su a Kano 
  • Juyin mulkin Guinea Bissau ya fi min ciwo fiye da shan kaye a zaɓen 2015 – Jonathan
  • Matashi a Kano ya kashe abokin sa saboda yana yawan tashinsa Sallar Asuba
  • Shaikh Zakzaky ya miƙa saƙon ta’aziyya bisa ga rasuwar Shaikh Ɗahiru Bauchi
  • Rundunar ‘yansandan Kaduna ta gano alburusai 210 na ƙirar 7.56MM a hanyar Zariya zuwa Funtuwa

EDITOR PICKS

CBN ta ƙara adadin kuɗin da za a iya fitar wa a ATM zuwa N500,000 a kowane mako

CBN ta ƙara adadin kuɗin da za a iya fitar wa...

December 4, 2025
A daina biyan kuɗin fansa ga masu garkuwa da mutane - Christopher Musa

A daina biyan kuɗin fansa ga masu garkuwa da mutane –...

December 4, 2025
Badaru Abubakar ya yi murabus daga ministan tsaron Najeriya 

Badaru Abubakar ya yi murabus daga ministan tsaron Najeriya 

December 2, 2025

POPULAR POSTS

Kotu tayi watsi da ƙarar APC game da zaɓen Abba Gida...

April 18, 2023
EFCC ta bankaɗo sabuwar badaƙala kan Yahaya Bello

EFCC ta bankaɗo sabuwar badaƙala kan Yahaya Bello

September 26, 2024
Gwamnatin Kano ta karɓo bashi daga Faransa domin aikin ruwan sha

Gwamnatin Kano ta karɓo bashi daga Faransa domin aikin ruwan sha

September 26, 2024

POPULAR CATEGORY

  • Labarai3351
  • Labari1791
  • Ƙasashen Waje808
  • Laifi741
  • Tsaro317
  • 'Yansanda305
  • Siyasa280
  • Kotu182
  • Kasashen Waje163
ABOUT US
FOLLOW US
©